ha_tn/jer/22/06.md

726 B

gidan sarkin Yahuda

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) wannan yana nufin gidan sarauta inda sarki yake zaune ko 2) "gida" na nuna ga dangin da ke zaune a gidan, waɗanda suke jerin sarakunan sarakunan Yahuda. AT "gidan sarautar Yahuda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Kai kamar Giliyad ka ke, kamar ƙolƙolin Lebanon

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "Kuna da kyau kamar Giliyad ko ƙwanƙolin Lebanon" ko 2) "Kuna ba ni farin ciki mai yawa kamar na Gileyad ko na Lebanon." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

zan maisheka jeji

Abin da ya kasance kyakkyawa a dā an faɗi cewa ya zama fanko kuma ba kowa. AT: "sa ku zama wofi kamar hamada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)