ha_tn/jer/22/01.md

553 B

da kai, da barorinka, da mutanenka da ke shigowa ta waɗannan ƙofofi

Waɗannan ƙofofin ƙofofin gidan sarki ne. AT: "mutanenku waɗanda suka zo ziyarci sarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

daga hannun masu zalumtarsa

"kubutar da duk wanda aka sata daga hannun azzalumi"

Kada a yi ta'addanci ko a zubar da jinin marar laifi

Anan "zub da jini ... jini" yana da alaƙa da kisan kai, kuma "jini" yana nufin mutanen da aka kashe. AT: "Kada ku kashe mutanen da ba su da laifi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)