ha_tn/jer/21/13.md

430 B

Ina gãba da ku, dutsen da ya ke a fili

"Na yi adawam, Yerusalem" ko "Zan hukunta, mutane Yerusalem" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Na sa sakamakon ayyukanku su yi gãba da ku

Sakamakon munanan ayyukansu ana magana ne azaman 'ya'yan itace waɗanda suka tsiro daga waɗannan ayyukan. AT: "Zan hore ku yadda kuka cancanta saboda abubuwan da kuka aikata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)