ha_tn/jer/21/11.md

656 B

A game da gidan sarkin Yahuda kuwa, ku ji maganar Yahweh

Wannan na iya zama taken 21:12 - 23: 8. AT: "Ku saurari abin da Yahweh ya ce game da sarkin Yahuza, da danginsa, da barorinsa"

Ku aikata adalci kowace safiya

Cikakken sunan "adalci" ana iya bayyana shi azaman aiki. AT: "Kullum ku yiwa mutanen da kuke mulka adalci a kansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

hasalata ta fita kamar wuta ta yi ƙuna

Anan ana maganar azabar Yahweh kamar wuta ce da za ta cinye waɗanda suka aikata mugunta. AT: "Zan hukunta ku kuma in hallakar da ku a cikin fushina da sauri kuma gaba ɗaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)