ha_tn/jer/21/08.md

516 B

Duba ina kusa da sa hanyar rai da hanyar mutuwa a gabanku

Yahweh yana ba mazaunan Yerusalem zaɓi wanda zai nuna ko suna rayuwa ko suna mutuwa.

amma shi wanda ya fita zai ba da kansa ga

Wannan aikin na alama yana wakiltar miƙa wuya. AT: "mika wuya ga" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

Gama na ƙudura zan yi gãba da wannan birni

Wannan karin magana yana nufin ya "yanke hukunci sosai." AT: "Na yanke shawara na yi adawa da wannan birni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)