ha_tn/jer/20/16.md

660 B

Bari ya ji kuka don neman taimako

A nan kalmar "shi" tana nufin "wannan mutumin."

Me yasa na fito daga cikin mahaifa in ga damuwa da azaba, don kwanakina su cika da kunya?'

Irmiya ya yi amfani da wannan tambaya ta zance don yin gunaguni cewa babu wani kyakkyawan dalili da za a haife shi. Ana iya fassara shi azaman bayani. AT: "Babu wani dalili da ya sa aka haife ni kawai don ganin matsaloli da azaba ... kunya." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

don kwanakina su cika da kunya

Anan kalmar “kwanaki” tana wakiltar duk kwanakin rayuwar Irmiya. AT: "rayuwata cike da kunya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)