ha_tn/jer/20/14.md

503 B

Bari ranar da aka haife ni ta zama la'ananniya

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "La'anar ranar da aka haife ni" ko "Bari mutane su la'anta ranar da aka haife ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Kada ka bar ranar da uwata ta haife ni ta yi albarka

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Kada ku albarkaci ranar da mahaifiyata ta haife ni" ko "Kada mutane su albarkaci ranar da mahaifiyata ta haife ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)