ha_tn/jer/20/12.md

517 B

wanda yake ganin zuciya da tunani

Kalmar "hankali" alama ce ta abin da mutum yake tunani da yanke shawara, kuma kalmar "zuciya" alama ce ta abin da mutum yake ji da sha'awa. AT: "ku san tunanin kowane mutum da yadda yake ji" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Gama ya kuɓutar da rayukan waɗanda ake zalunta

Anan kalmar "hannu" tana wakiltar ƙarfi. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "waɗanda mugaye suka zalunta da ƙarfinsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)