ha_tn/jer/20/05.md

866 B

dukkan dukiyar wannan birni da kuma dukkan arzikinta da dukkan abubuwa masu tamani

Yahweh ya maimaita wannan ra'ayin sau huɗu don ƙarfafawa. Babila za ta kwashe dukiyar Isra'ila, har da dukiyar sarki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Zan miƙa waɗannan abubuwa a hannun abokan

Sanya abubuwa a hannun mutane yana nuna baiwa mutane abu ko barin mutane su dauki abubuwan. AT: "Zan ba maƙiyanku waɗannan abubuwan" ko "Zan ƙyale magabtanku su mallaki waɗannan abubuwan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Kai da dukkan waɗanda kake ƙauna kuma kayi masu annabcin ƙaryar waɗannan abubuwa a wurin za a bizne ka

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "A can, mutane za su binne ku da duk ƙaunatattunku waɗanda kuka yi musu annabcin abubuwa na yaudara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)