ha_tn/jer/20/03.md

637 B

amma zasu mutu da takobi ta wurin abokan

Kalmomin magana "faɗuwa da takobi" na nufin cewa za su mutu a yaƙi. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "maƙiyansu za su kashe su da takuba" ko "maƙiyansu za su kashe su a yaƙi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

gãbarsu idanunka

Anan kalmar "idanu" tana wakiltar Fashhur. AT: "zaku ganshi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Shi kuwa zai maida dasu bayi a Babila ko kuwa ya kai masu hari da takobi

Anan kalmar "hannu" tana nufin iko. AT: "Zan ba sarkin Babila damar cinye Yahuda dukka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)