ha_tn/jer/20/01.md

204 B

Fashur ya bugi annabi Irmiya

Zai yiwu ma'anoni su ne 1) cewa Fashhur da kansa ya buge Irmiya ko 2) cewa Fashhur ya umurci wasu mutane su doke Irmiya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)