ha_tn/jer/19/04.md

538 B

sun rabu da ni

A nan kalmar "su" tana nufin mutanen Yahuda.

sun cika wannan wuri da jinin marasa laifi

Anan “jinin marar laifi” yana wakiltar kisan mutanen da ba su san komai ba. Yahweh yayi maganar kashe mutane da yawa kamar cika wuri da jini. AT: "an kashe mutane da yawa marasa laifi a wannan wurin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ban ma yi tunanin haka ba

Anan kalmar "hankali" tana nufin tunanin Yahweh. AT: "kuma ban taɓa tunani game da shi ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)