ha_tn/jer/18/21.md

713 B

ka kuma bashe su a hannun masu amfani da takobi

Anan kalmar "hannaye" tana wakiltar iko. AT: "sa waɗanda suke amfani da takobi su mallake su" ko "sa su mutu a yaƙi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

mazajensu a kashe su, samarinsu a kashe su da takobi

Ana iya samar da kalmar daga jimlar da ta gabata. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "bari mutane su kashe samarinsu da takuba a wajen yaƙi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

Kada kuma ka shafe zunubansu daga gabanka

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "bari mutane su kifar da su a gabanku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)