ha_tn/jer/18/11.md

940 B

ina gab da shirya masifa gãba da ku. Ina gab da tsara wata dabara gãba da ku

Yahweh yayi magana akan tsara bala'i kamar dai masifa wani abu ne wanda ya samar, kamar maginin tukwane zai zama yumbu. Jumla ta biyu ta maimaita irin ra'ayin kamar na farkon ta amfani da kalmomi daban-daban. AT: "Ina gab da tsara wata dabara da zan kawo muku bala'i" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

hanyoyinku da ayyukanku

Kalmomin “hanyoyi” da “ayyuka” duka suna nuni ne ga ayyukan mutum da kuma salon rayuwar sa gaba ɗaya. AT: "saboda haka ayyukanku za su haifar muku da alheri" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

ga muguntarsa, da tattaurar zuciyarsa take marmari

Anan kalmar “zuciya” tana wakiltar tunanin mutum ko nufinsa. AT: "abin da muguntarsa, taurin kansa yake so" ko "duk abin da mugayen abubuwan da muke so da taurin kai muke son yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)