ha_tn/jer/18/09.md

505 B

zan gina ko in kafa ta

Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. Yahweh yayi maganar karfafa masarautu kamar gini ne da zai gina, da kuma cewa shuke-shuke ne wadanda zai shuka. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

ta wurin rashin sauraron muryata

Anan kalmar "murya" tana wakiltar kalmomin da Yahweh yake faɗa. Anan, "rashin sauraro" karin magana ne wanda yake nufin basa biyayya. AT: "rashin yin biyayya ga abin da na fada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)