ha_tn/jer/18/05.md

834 B
Raw Permalink Blame History

Ba zan iya yin haka da ku ba kamar wannan maginin tukwanen, gidan Isra'ila?

Da wannan tambayar, Yahweh ya jaddada ikonsa na yin abin da ya ga dama da Isra'ila. AT: "An bani izinin yin aiki a kanku, ya jama'ar Isra'ila, kamar yadda maginin tukwane yake yi da yumɓu." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Kamar yadda yumɓu yake a hannun maginin tukwane

Yahweh yana kwatanta ikonsa na sake Israila kamar yadda ya ga ya dace da yadda maginin tukwane yake iya sake yin yumɓu kamar yadda ya ga dama. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

cewa zan kora ta, in kakkaryata, ko hallaka ta

Wadannan maganganun guda biyu suna da ma'ana iri daya. A cikin magana ta farko, Yahweh yayi maganar lalata mulkin kamar masarautar shuka ce ko gini da zai rushe. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)