ha_tn/jer/18/01.md

596 B

gidan maginin tukwane

"bitar mai ginin tukwane." Tukwane shine mutumin da yake yin tukwane daga yumɓu.

da yunɓu ya lalace a hannunsa

Kalmar nan "lalace" tana nufin wani abu game da tukunya ya sa maginin tukwane bai ji daɗi ba. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "tukunyar da maginin tukwane yake yi da hannayensa ba mai kyau ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sai ya canja tunaninsa

Gwanin maginin tukwanen ƙaramin tebur ne da ke jujjuyawa. Wani maginin tukwane yana amfani da shi wajen yin tukwane. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)