ha_tn/jer/16/16.md

851 B

Gama idona yana dukkan hanyoyinsu

Anan kalmar "ido" tana wakiltar Yahweh wanda yake ganin duk abin da suke yi. AT: "Ina kallon duk abin da suke yi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

ba a ɓoye suke ba a gare ni

A nan kalmar "su" na iya nufin ko dai ga mutane ko kuma ayyukansu. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "ba za su iya ɓoye mini ba" ko "ba za su iya ɓoye mini hanyoyi ba" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

Muguntarsu kuma ba a ɓoye take ba daga idanuwana

Anan kalmar "idanu" tana wakiltar Yahweh wanda yake gani. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Ba za su iya ɓoye mini muguntarsu ba" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-litotes]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])