519 B
519 B
da mugun nufi a zuciyarsa; ba wanda yake saurare na
Yahweh yana maganar ayyukan mutum kamar mutum yana tafiya akan hanya. Anan kalmar "zuciya" tana wakiltar tunani ko so. AT: "taurin kai yana aikata mugayen abubuwa da yake son aikatawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
zan jefar da ku daga wannan ƙasa
Yahweh yayi magana akan fitar da mutane da karfi daga ƙasar kamar yana jefa su daga ƙasar. AT: "tilasta ku ku bar wannan ƙasar ku tafi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)