ha_tn/jer/15/19.md

471 B

zaka zama kamar bakina

An kwatanta Irmiya da bakin Yahweh domin za a yi amfani da shi wajen faɗin saƙon Yahweh. AT: "za ku yi magana a madadin ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

zasu yi yaƙi da kai. Amma ba zasu yi nasara a kanka ba

Wannan yana magana ne game da mutanen da suke yaƙi da Irmiya kamar dai rundunar sojoji ce da suka yaƙi. AT: "za su yi yaƙi da ku" ko "za su yi adawa da ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)