ha_tn/jer/15/17.md

798 B

Me yasa azabata ta ƙi ƙarewa kuma raunukana ba sa warkewa?

Irmiya ya yi amfani da wannan tambaya ta zance don ya jaddada ciwo. Yana maganar ciwon nasa kamar dai rauni ne na zahiri. Ana iya rubuta wannan tambayar azaman sanarwa. AT: "Ciwo na yana ci gaba, yana kama da rauni wanda ba zai warke ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Zaka yaudare ni kamar ruwaye, ruwaye masu ƙafewa?

Irmiya ya yi amfani da wannan tambaya ta zance don jaddada cewa yana jin kamar ba zai iya dogaro da Yahweh ba. Yana magana game da wannan kamar dai Yahweh rafi ne wanda ya kafe. AT: "Yana jin kamar ba za ku iya dogaro da ni ba, kamar rafin da zan je neman abin sha sai kawai in ga ya bushe." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])