ha_tn/jer/15/15.md

490 B

Ka tuna da ni ka

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Na ji sakonka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Kai mai haƙuri ne, amma kada ka bar su su tafi da ni

Irmiya yana rokon Yahweh kada ya haƙura da zunuban maƙiyansa. Jumlar "ɗauke ni" tana nufin an kashe shi. AT: "Da fatan kar ku ci gaba da haƙuri da su kuma ku ƙyale su su kashe ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

gama ana kira na da sunanka

"mutane sun san cewa ina bauta muku"