ha_tn/jer/15/10.md

620 B

Kaito na, mahaifiyata

Irmiya ya yi kamar ya yi magana da mahaifiyarsa a matsayin wata hanya don jaddada yadda yake baƙin ciki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-apostrophe)

Ba zan ceto ka domin alheri ba?

Amsar a fakaice ga wannan tambaya ta magana ita ce "eh." Ana iya rubuta wannan tambayar azaman sanarwa. AT: "Lallai zan cece ku har abada!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

a lokacin bala'i da masifa

Anan kalmomin "bala'i" da "damuwa" ma'anarsu abu ɗaya ne. Suna nanata yawa ko tsananin bala'in. AT: "a lokacin babban masifa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)