583 B
583 B
yin annabci da sunana
Wannan jumlar tana nufin magana da ƙarfi da ikon Yahweh ko a matsayin wakilinsa. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Irmiya 14:14. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
don zan sa muguntarsu a kansu
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. Wannan yana nufin cewa dukkan iyalai za su mutu kuma mutane za su jefa gawawwakin su a kan tituna maimakon binne su. AT: "Sannan mutanen da suka yi musu annabci za su mutu da yunwa da takobi kuma mutane za su jefa gawawwakinsu a titunan Yerusalem" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)