ha_tn/jer/14/13.md

681 B

Ba zaku ga takobi ba

Anan "takobi" yana wakiltar yaƙi, kuma don "gani" yana wakiltar fuskantarwa. AT: "Ba za ku fuskanci wani yaƙi ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

suna annabcin ƙarya

Anan ana maganar "tsaro" kamar wani abu ne wanda wani zai iya bawa wani. AT: "Zan baku damar zama cikin aminci" ko "Zan ba ku izinin zama lafiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Amma ƙarairayi da wahayin ƙarya ne, ƙaryar duba da suke yi marar amfani suna fitowa daga tunaninsu

Anan ana magana da "hankali" kamar suna wuri maimakon damar tunanin tunani. AT: "cewa suna tunanin kansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)