ha_tn/jer/14/10.md

325 B

Muhimmin Bayani:

Irmiya ya yi ta addu'a yana roƙon Yahweh kada ya bar su su kaɗai.

Tun da suna ƙaunar yawace-yawace

"suna son ɓata daga gare ni." Wannan yana magana ne akan mutane marasa aminci ga Yahweh kuma basa masa biyayya kamar sun ɓace daga wurin da yake. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)