571 B
571 B
Wannan shi ne abin da na baku, rabon da nayi doka dominku
AT: "Wannan shi ne abin da zai faru da ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
Saboda haka kuma Ni kaina zan kware ɗantofinku, kuma za a ga tsiraicinku
Wannan yana nufin cewa Yahweh zai sa su ji kunya. Hakan ba ya nufin cewa zai yi musu fyaɗe. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Kamar dai ni da kaina zan ƙwace muku rigunanku don kowa ya ga al'aurarku kuma za ku ji kunya" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])