ha_tn/jer/13/15.md

287 B

Kada ku kumbura kai

"ƙarya imani kansa ya zama mai muhimmanci"

kuma yasa ƙafafunku su yi tuntuɓe

Anan ana ambatar mutum da "ƙafafunsa" don jaddada cewa yana tafiya. AT: "kafin ya sa ku tafiya da faduwa yayin da kuke tafiya" (Duba rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)