603 B
603 B
Ina gab da cika dukkan mazaunan wannan ƙasa
"sa dukkan mutanen wannan ƙasa su bugu"
sarakunan dake zaune a kursiyin Dauda
Anan kursiyin da sarkin Yahuda yake zaune an wakilta shi "kursiyin Dauda." AT: "sarakunan da ke zaune a kan gadon sarautar Yahuda" ko "sarakunan al'ummar Yahuda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
zan sa su kara da junansu, iyaye maza da 'ya'yansu tare
Anan kalmomin "kowane mutum" na nuni ga maza da mata. AT: "Bayan haka zan sa mutane su yi faɗa da juna, har iyaye da yara za su yaƙi juna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations)