372 B
372 B
kan Yahuda a Yerusalem
Anan Yahuda da Yerusalem suna nufin mutanen da suke zaune a wurin. AT: "na mutanen Yahuda da Yerusalem" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
waɗanda ke tafiya a cikin taurin zuciyarsu
Wannan karin magana ne. AT: "waɗanda ke da taurin kai kuma kawai suke aikata abin da suke so" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)