ha_tn/jer/12/14.md

336 B

a mutanena Isra'ila suka gada

"ya ba jama'ata Isra'ila gādo"

zan jawo gidan Yahuda daga cikinsu

Anan Yahweh yayi maganar sa mutanen Yahuda su bar ƙasashen sauran al'ummu kamar dai su shuke-shuke ne da yake cirowa daga ƙasa. AT: "Zan sa gidan Yahuda su bar ƙasashensu su ma" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)