ha_tn/jer/12/12.md

578 B

gama takobin Yahweh tana hallakarwa

Anan Yahweh yayi magana game da sojojin da yake amfani da su don azabtar da mutanensa a matsayin "takobinsa". An bayyana “takobinsa” a nan kamar dai babbar dabba ce da ta auka wa mutane kuma ta cinye su. AT: "don runduna takobina ne da nake amfani da shi don azabtar da ku" ko "don zan aika rundunonin hallaka don su kawo muku hari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

daga wannan iyakar ƙasa zuwa waccan

Wannan yana nufin duk ƙasar da take ta mutanensa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)