ha_tn/jer/12/07.md

249 B

Na yashe da gidana; Na rabu da gãdona. Na bada ƙaunatacciyata cikin hannuwan maƙiyanta

Wadannan jimlolin guda uku suna da ma'ana iri daya. Na farko da na biyu yana karfafa tunani a na uku. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)