ha_tn/jer/12/03.md

672 B

Ka ɗauke su kamar tunkiyar da ake kaiwa mayanka

Anan Irmiya ya roki Yahweh ya shirya azabtar da miyagu kamar tumaki ne da za a kwashe su yanka. AT: "ɗauke mugaye, kamar tumaki don yanka" ko "Shirya don azabtar da waɗannan mugaye" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Yaushe ƙasar zata ci gaba da bushewa, kuma tsire-tsiren kwace gona ke yaushi saboda muguntar mazaunanta?

Asarsu ta bushe kuma ruwan sama bai zo azaba ga mutane ba mugunta.

Dabbobi da tsuntsaye an ɗauke

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.AT: "Dabbobin da tsuntsayen sun tafi" ko "Dabbobin da tsuntsayen duk sun mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)