ha_tn/jer/12/01.md

425 B

amma nesa daga zuciyarsu

Anan “bakuna” suna wakiltar abin da mutum ya faɗa. Kuma, "zukata" suna wakiltar abin da mutum yake tunani ko yake ji. Hakanan, ana magana akan kasancewa da aminci kamar yana kusa da mutum, kuma rashin aminci yana magana ne kamar yana nesa da mutum. AT: "Suna faɗin kyawawan abubuwa koyaushe game da ku, amma ba sa ƙaunarku ko girmama ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)