ha_tn/jer/11/21.md

219 B

Samarinsu masu ƙarfi

maza a mafi ƙarfi lokacin rayuwarsu

Babu waninsu wanda za a bari

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Ba zan bar ɗayansu ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)