351 B
351 B
mai sauƙin kai wanda ake ja zuwa mayanka
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "cewa makiyana ke kai wa mayanka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
kada a sake tunawa da sunansa
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "mutane ba za su ƙara tuna sunansa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)