ha_tn/jer/11/17.md

306 B

shi wanda ya dasa ku

Wannan yana magana ne akan sanya Yahweh na Isra'ila da na Yahuda a wuraren da suke zaune kamar itacen da Yahweh ya dasa. AT: "wanda ya dasa ku kamar manomi ya shuka bishiya" ko "wanda ya sanya ku ku zauna a ƙasar Isra'ila da Yahuda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)