ha_tn/jer/11/11.md

148 B

Duba

Ana amfani da wannan kalmar anan don jawo hankalin wani game da abin da za'a faɗa a gaba. AT: "Saurara" ko "Kula da abin da zan gaya muku"