ha_tn/jer/11/06.md

457 B

Kowanne mutum yana tafiya a cikin taurarriyar muguntar zuciyarsa

Anan "tafiya" salon magana ne game da rayuwar mutum. Kalmar "zuciya" alama ce ta mutum don sha'awa da motsin zuciyar mutum. AT: "Kowane mutum ya ƙi canzawa kuma yana rayuwa ne ta muguwar sha'awarsa" ko "Kowane mutum ya ƙi canzawa kuma yana ci gaba da aikata mugayen abubuwan da suke so su yi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])