ha_tn/jer/10/23.md

803 B
Raw Permalink Blame History

Ka kwarara hasalarka ga al'umman

Anan "al'ummai" suna nufin mutanen da ke zaune a cikinsu. AT: "A cikin fushinku, hukunta al'ummomi" ko "A cikin fushinku, hukunta al'ummomin mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Gama sun cinye Yakubu sun kuma haɗiye shi saboda su hallakar da shi kakaf su

Waɗannan jimlolin guda uku suna da ma'ana iri ɗaya. Irmiya ya maimaita wannan ra'ayin har sau uku don ya nanata halakar Isra'ila. Wannan yana magana ne akan sojojin makiya wadanda suka afkawa mutanen Israila kamar dai sojojin wata dabba ce mai zafin rai ta afkawa kuma ta cinye abincin ta. AT: "Gama sun afkawa mutanen Isra'ila da kakkausar murya kuma sun cinye su don hallaka su gaba daya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

rushe mazauninsa

"rushe gidajensu"