ha_tn/jer/10/19.md

970 B

Kaito na! Saboda karyayyun ƙasusuwana, raunina ya sami lahani

Irmiya yayi magana game da mutane "wahala kamar dai waɗanda suka sami rauni a raunin ƙasusuwa da kamuwa da cuta. AT: "Kaitonmu! Kamar dai mun karye ƙasusuwa da raunin cutar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

An lalatar da rumfata, kuma dukkan igiyoyin rumfata an yanke su biyu

Anan Irmiya yayi magana game da abokan gaba sun lalata garinsu kamar an lalata alfarwansu. AT: "Kamar dai babban tanti namu ya lalace; an yanke igiyoyin da suka ɗaga shi" ko "Maƙiyi ya lalata garinmu kwata-kwata" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Babu wanda zai yi shimfiɗa a rumfata ko mai ɗaga labulolin rumfata

Anan Irmiya yayi magana akan basu da zuriyar da zasu sake gina garinsu kamar garinsu tanti ne da yake bukatar sake ginawa. AT: "Babu wanda zai sake gina garinmu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)