328 B
328 B
Ku tattara kayayyakinku
"Tattara kayanku"
Ina gab da jefar da mazaunan ƙasar waje a wannan lokacin
Anan Yahweh yayi maganar sa mutane su bar ƙasar kamar wasu abubuwa ne da yake jefawa daga cikin kwantena. AT: "Zan sa mutanen da ke zaune a ƙasar su bar wannan ƙasar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)