ha_tn/jer/10/11.md

854 B

Allolin da basu yi sammai da duniya ba zasu lalace daga duniya kuma daga ƙarƙashin waɗannan sammai

Wannan yana magana ne game da gumakan da suka ɓace kuma suka rasa mahimmancinsu kamar suna mutuwa. Wannan yana nanata rashin karfinsu. AT: "zai ɓace daga duniya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Muryarsa ta yi ƙugin ruwa a sammai

Anan an wakilta Yahweh da “murya” don ƙarfafa jawabinsa. Kalmar "rugugin ruwa" na nufin guguwa mai ƙarfi. AT: "Muryar sa tana haifar da hadari a sararin sama" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya kuma kawo hayaƙi daga kurewar duniya

Wannan yana nufin cewa yana haifar da dusar ƙanƙara kuma ta zama gajimare. Jumlar "iyakar duniya" tana nufin dukkan duniya. AT: "yana sa gajimare ya mamaye kowane yanki na duniya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)