ha_tn/jer/10/08.md

482 B

Dukkansu iri ɗaya ne, su daƙiƙai da wawaye ne

Kalmomin "marasa azanci" da "wawaye" ma'anarsu abu guda ne kuma suna jaddada irin wautar da mutane suke yi wa bautar gumaka. AT: "Dukansu wawaye ne, su almajirai ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

almajiran gumaka da ba kome ba ne sai itace

"suna kokarin koyo daga gunki wanda kawai itace kawai"

Tufafinsu na mulifi da shunayya ne

"Mutanen sun yi wa gumaka sutura da zane mai launin shuɗi da shunayya"