ha_tn/jer/10/06.md

343 B

Wane ne ba ya jin tsoron ka, sarkin al'ummai?

Irmiya ya yi wannan tambayar ta zance don ya nanata cewa kowa ya ji tsoron Yahweh. Anan ya kira Yahweh a matsayin "sarkin al'ummai." Ana iya rubuta wannan tambayar azaman sanarwa. AT: "Kowa ya kamata ya ji tsoronku, ya ku al'ummomin duniya." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)