503 B
503 B
Gama mutuwa ta iso ta tagoginmu
Mutanen Yahuda za su kwatanta mutuwa da wanda zai hau ta tagogi don ya fāɗa wa mutanen da ke ciki, ya faɗa wa mutane a fāda, da tituna, da dandalin birni. (Duba: personification)
gawawwakin mutane zasu faɗo
Waɗannan jimlolin guda biyu ma'anarta ɗaya ce kuma suna jaddada gawarwakin mutane da yawa. AT: "gawawwaki za su fado ko'ina a wurin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
kuma babu wanda zai tara su
"Ba wanda zai tara gawawwakin"