ha_tn/jer/09/19.md

724 B

Mun ji kunya sosai, gama mun yi watsi da ƙasar tun da suka rurrushe gidajenmu

"Abin kunyarmu yana da girma, saboda makiya sun rusa mana gidaje kuma dole ne mu bar kasar Isra'ila"

ku ji maganar Yahweh; ku kula da saƙonni dake zuwa daga bakinsa

Waɗannan jimlolin guda biyu suna nufin abu ɗaya kuma suna ƙarfafa umarnin don a saurari abin da Yahweh ya ce. AT: "ku saurari abin da Yahweh ya ce. Kula da maganarsa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

Sa'annan ku koyar da 'ya'yanku mata waƙar makoki,

Ana iya samar da fi'ilin da aka fahimta. AT: "koya wa kowace mace maƙwabta waƙar jana'iza" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)