284 B
284 B
Sa'annan zan watsar dasu cikin al'ummar
"To zan tilasta su su bar nan su zauna a kasashe daban-daban"
Zan aikar da takobi ya bi su
Anan kalmar "takobi" tana nufin rundunar abokan gaba. AT: "Zan aika da sojoji don su yaƙi su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)