ha_tn/jer/09/10.md

737 B

Zan raira waƙar makoki da kururuwa saboda duwatsu

Yahweh yana makokin ƙasar Isra'ila kamar dai mutum ne wanda ya mutu. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])

Ba zasu ji kukan wata dabba ba

"Babu wanda zai ji amon shanu a wurin"

Zan maida biranen Yahuda kufai inda ba mazauna

"wuraren da babu mutane"

Wanne mutum ne ke da isasshiyar hikima ya gane wannan?

Yahweh yayi amfani da wannan tambayar ta zance don jaddada cewa mutum mai hikima ne kawai zai fahimci abubuwan da ya faɗa. Ana iya rubuta wannan tambayar azaman sanarwa. AT: "Mutanen da ke da hikima kawai za su iya fahimtar waɗannan abubuwa." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)